Discover

Topics

Sheik Ahmad Yusif Guruntum

Sheik Ahmad Yusif Guruntum APK

Sheik Ahmad Yusif Guruntum APK

1.0 Freedoctor kiyawa ⇣ Download APK (42.23 MB)

What's Sheik Ahmad Yusif Guruntum APK?

Sheik Ahmad Yusif Guruntum is a app for Android, It's developed by doctor kiyawa author.
First released on google play in 6 years ago and latest version released in 6 years ago.
This app has 0 download times on Google play
This product is an app in Music & Audio category. More infomartion of Sheik Ahmad Yusif Guruntum on google play
Assalama alaikum warahatullah...
wannan application sadaukarwace ga dukkanin yan uwa musulmai...bayan haka wannan application b aya bukatar mutum ya kunna data nashi kawai download zakayi ka saurara

sannan dukkanin wanda yakeson sauran application nawa kawai kashiga google store ka rubuta "doctorkiyawa" zaka ga dukkanin application danayi domin an fanar yan uwa musulmai...dafatan Allah yasakawa malam da alkairi....thank you and please do not forget and share it with your family and friend

Acikin wannan application akwai lecture da malam yayi kamar haka
1.mutuwa tokobi mai yanke jindadi
2.hakkin yara akan iyayansu
3.hakuri da tabbatuwa akan addini
4.halaye uku suna halakar da dan adam
da daisauransu

dafatan zaayi saurare lafiya.....