Discover

Topics

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News APK

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News APK

2.0.0 FreeGenesis Media ⇣ Download APK (269.96 KB)

🇳🇬 Labaran Najeriya da na duniya kyauta: Wasanni, Siyasa, da Kasuwanci 🇳🇬

What's Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News APK?

Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News is a app for Android, It's developed by Genesis Media author.
First released on google play in 6 years ago and latest version released in 1 year ago.
This app has 123.5K download times on Google play
This product is an app in News & Magazines category. More infomartion of Labaran Najeriya HAUSA: Legit.ng NAIJ Nigeria News on google play
⭐️ Manhajar Labaran Legit.ng (NAIJ.com) shine mafi saukin amfanin. karanta labaran Najeriya da Duniya, kuma mafi saukin data.

⭐️ Legit.ng - Jaridan yanar gizo na daya a Najeriya. Legig.ng shafin labaran zamani ne a Najeriya. Mun samar da ita ne domin zaba muku sahihan labarai masu kayatarwa, nishadantarwa, da kuma amfanarwa. Legit.ng na kan gaba wajan sama muku labarai.

⭐️ A watan oktoban 2018, NAIJ.com ta koma Legit.ng. Babban manufar NAIJ.com tun farko shine kare jama’a daga jabun labarai, saboda haka, wannan sabon suna zai haskaka hakan. Muna tantance labarai kafin wallafawa domin kare yada labarai maras inganci. Da wannan sabuwar suna, komai zai kara inganci har da saukin karantasu. Saukar da manhajar Legit.ng domin tabbatar da hakan.

⭐️ A Legit.ng (NAIJ.com) za ku iya karanta:
. Labaran duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;
. Labarun Siyasa;
. Labarun Wasanni da Kwallon kafa;
. Labaran Shakatawa;
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;
. Hira da jarumai;
. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;
. Binciken yan jarida mai zurfi.

⭐ Ku yi amfani da manhajar labaranmu, Za ku iya karanta labarai ba tare da yanar gizo ba, za ku samu sanarwa idan labari mai dumi ya fito, za ku iya ajiye labarin da kuke bukata anjima, za ku iya musharaka cikin tattaunawa da jama'a, za ku iya aikawa yan uwa da abokan arziki. Kasance cikin jama'ar Legit.ng (NAIJ.com).

⭐ Za muyi farin cikin jin ra'ayoyinku da shawarwari domin inganta wannan manhaja. Ku tuntubemu a [email protected]👍

⭐ Idan kuna son mun wallafa ra’ayoyinku a shafukan ra’ayi da sada zumunta, rubuta #legitnaija a cikin rubutunka.

Shafin yanar gizonmu: https://hausa.legit.ng/

⭐ Read Nigerian breaking news and other trending news in Nigeria in the Hausa language in our Hausa free news app. This Hausa news app is created by Legit.ng (former NAIJ.com) for Hausa speakers. Enjoy our Legit NAIJ app for reading the most breaking and trending news, top news, and hot news in Nigeria in the Hausa language!


🇳🇬 Legit.ng - Kan gaba koda yaushe 🇳🇬