Discover

Topics

Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2

Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2 APK

Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2 APK

1.2 FreeZaidHBB ⇣ Download APK (92.76 MB)

Saurari Lakcoci da Hudubobin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Kano (Part 2)

What's Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2 APK?

Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2 is a app for Android, It's developed by ZaidHBB author.
First released on google play in 4 years ago and latest version released in 2 years ago.
This app has 2.7K download times on Google play and rated as 5.00 stars with 9 rated times.
This product is an app in Music & Audio category. More infomartion of Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2 on google play
Assalamu Alaikum 'Yan Uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya, Kano Nigeria.

Application din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.

Application din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. Sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya part na app din.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.