Discover

Topics

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APK

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APK

1.0 FreeSSBASIRKA

What's Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APK?

Kundin Tarihi Kashi Na Biyu is a app for Android, It's developed by SSBASIRKA author.
First released on google play in 8 years ago and latest version released in 8 years ago.
This app has 0 download times on Google play
This product is an app in Music & Audio category. More infomartion of Kundin Tarihi Kashi Na Biyu on google play
Wannan karatun Malam ibrahim Daurawa ne na kundin tarihi kashi na biyu na Harshen Hausa domin yan uwa

musulmai su saurari malam. A baya nayi makamaicin irin wannan App mai suna kundin Tarihi offline, wannan shine

kashi na biyun sa. Kundin tarihi yahada da kissoshi da sauran jawabi wanda suka shafi yaqe yaqe da sauran tarihi

na sahabban manzon Allah da matayensa da yayensa.

Wannan App din kyauta ne yan uwa musulmai, ku daukoshi a store don ku amfana. kundin tarihi karatune wanda

zai sa kwakwalwarka ta himmanci son labarai na tarihi na lokacin mannzon Allah salllal lahu alihi wa sallam.

Kadauki wannan App din na kundin tarihi. akwai sauran abubuwa na musulinci da nayi su abaya kaman karatun

malam jafar da sauran malamai na duniyar muslunchi kaman su sheikh maher, sheikh sudais da sauransu

Allah ya saka da alkairi.