Discover

Topics

Koyar Da Ibada - Hajji

Koyar Da Ibada - Hajji APK

Koyar Da Ibada - Hajji APK

1.0 FreeFada ⇣ Download APK (8.24 MB)

What's Koyar Da Ibada - Hajji APK?

Koyar Da Ibada - Hajji is a app for Android, It's developed by Fada author.
First released on google play in 10 years ago and latest version released in 8 years ago.
This app has 0 download times on Google play and rated as 5.00 stars with 1 rated times.
This product is an app in Education category. More infomartion of Koyar Da Ibada - Hajji on google play
Wannan wani aiki ne na bayanin hukunce-hukuncen musulunci a sauqaqe, cikin hotuna masu motsi da marasa motsi,
www.muslimfigh.com

ta hanyar harsuna daban-daban, aikin ya qunshi:
- Littafin hukunce-hukuncen ibada a cikin hotuna.
- Wanda yake tattare da hotuna da dalilai, domin sauqaqewa ga mai karatu.
- bidiyo.
- Mai sharhi da sauti da surah na abinda ya zo a cikin littafin.
- Shafin yanar gizo.
Kowane harshen yana da shafin shi na musamman.
Shafikan sabbin hanyoyin sadarwa.
Duniyar fiqihu (cikin cd).
Yana qunshe da kwafi na bugaggen littafin, hakanan bidiyo mai sharhin abinda ke cikin littafin na darussa.
Tsari na musamman gameda na'urori masu qwaqwalwa na zamani (smart devices)