Discover

Topics

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI APK

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI APK

1.0 FreeABUBAKAR SADIK SALIHU ⇣ Download APK (1.25 MB)

Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.

What's FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI APK?

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI is a app for Android, It's developed by ABUBAKAR SADIK SALIHU author.
First released on google play in 6 years ago and latest version released in 6 years ago.
This app has 137.9K download times on Google play and rated as 4.50 stars with 330 rated times.
This product is an app in Education category. More infomartion of FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI on google play
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.