Discover

Topics

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa APK

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa APK

1.0 FreeAAARSOFTWARE ⇣ Download APK (1.72 MB)

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa

What's Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa APK?

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa is a app for Android, It's developed by AAARSOFTWARE author.
First released on google play in 3 years ago and latest version released in 1 year ago.
This app has 37.4K download times on Google play
This product is an app in Books & Reference category. More infomartion of Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa on google play
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.